Home › Groups › Khamenei News Hausa
Khamenei News Hausa Telegram
Telegram Channel Link

Khamenei News Hausa Telegram Channel Link

★★★★★ 0.0 (0 ratings)
👁 2 views ↗ 0 joins
🇳🇬 Nigeria 🌐 English # Adult & 18+
About this telegram channel link
Labarai da muhimman Bayanai daga Sayyid Ali khamene'i, Jagoran Addini na Iran https://x.com/khameneiHausa
Telegram Channel

Latest public posts from this Telegram channel.

303 subscribers
05 Oct 2026 latest post
Click to fetch the latest posts directly from Telegram.
🎥 Arziki mai dawwama#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
🖼 Ƙungiyar Hizbullah, arziki ce ga Lebanon da sauran kasashe💬 Shahid Imam Sayyid Ali Khamene'i 🎙 Labarin Hizbullah labari ne mai dorewa. Bai kamata a raina Hizbullah ba kuma bai dace a yi watsi da wannan muhimmin arzikin ba. Wannan arziki ne ga Lebanon da kuma sauran ƙasashe.#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
🖼 Sayyid Hasan Nasrallah babban arziki ne mai wanzuwa ga Duniyar Musulunci 💬 Shahid Imam Sayyid Ali Khamene'i Sayyid Hasan Nasrallah babban arziki ne ga Duniyar Musulunci; ba ga shi'a kaɗai ba, ba ga Lebanon kaɗai ba; arziki ne ga Duniyar Musulmi. Tabbas wannan arzikin bai ɓace ba; har yanzu yana nan. Shi ya tafi, amma wannan arzikin da ya assasa tana nan. 🗓 23.09.2025#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
🖼 Gwagwarmaya ba za ta tsaya ba💬 Shahid Imam Sayyid Ali Khamene'i 🎙 Jajirtattun Mutanen Lebanon da Falasɗinu! Mayaƙa masu jarumtaka, da jama’a masu haƙuri da juriya! Wadannan shahadantar da mutanen, wadannan jinanen da aka zubar, ba za su raunana gwagwarmayarku ba — sai dai su ƙarfafa ta… A yau, gwagwarmaya a yankin ba za ta ja da baya saboda waɗannan shahidai ba; Muƙawama za ta yi nasara. Gwagwarmayar Gaza ta cika idon Duniya, ta kuma ba da ɗaukaka ga Musulunci.🗓 4 Oktoba, 2024#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
🖼 Labarin gwagwarmaya mai ɗorewa💬 Shahid Imam Sayyid Ali Khamene'i 🎙 Sayyid Hassan Nasrallah ya tafi, amma arzikin da ya kafa ta tsaya daram. Labarin Hizbullah na Lebanon labari ne mai ɗorewa... wannan wata babban arziki ne ga Lebanon da ma sauran kasashe. 🗓 23/09/2025#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
🎥 Shahidin da ya aza tubalin gwagwarmaya #Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
🎥 Shugaban ƙasar Iran na wancan lokaci, Shahid Imam Khamene'i 🎙 Ga waɗanda ake zalunta a Duniya: Ku haɗa kai🗓 22 ga Satumba, 1987#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
“Nasrallah yana cikinmu…#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
💬 “Jagoran Muƙawama” ba wani mutum ne kawai ba; hanya ce da kuma wata makaranta ta tunani. Kuma wannan hanya za ta ci gaba da wanzuwa.💬 Shahid Imam Sayyid Ali Khamene'i 🗓 28 / 9 / 2024#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
🎥 Shugaba Pezeshkian a Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya:🎙 Na fito ne daga Iran, ƙasar da Amurka ta kashe jagoranmu#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
📣 Ku duba;🎥 Wasu sassa da ba a cika gani ba na kasancewar Shahidin jagoran juyin juya hali, sanye da kayan yaƙi, a fagen yaƙi na yammacin ƙasar a cikin shekarun 1980.#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
🎙 A yau, maƙiyinmu, wato haramtacciyar gwamnatin sahyoniyawa, ita ce gwamnatin da aka fi tsana a Duniya.💬 Shahid Imam Sayyid Ali Khamene'i 🗓 24 / 8 / 2025#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
🎥 “Amurkawa na ƙara ci gaba da wannan hanya, suna kuma ƙara nutsewa.”💬 Shahid Imam Sayyid Ali Khamene'i 🗓 16/5/2004#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
🎙 Hira da Hujjatul-Islam Muhammad Jawad Muhammadi Golpayegani, surukin Shahidin Jagoran juyin juya halin Musulunci, 🎥 daga kusancinsa na dindindin da littafi da karatu, zuwa kulawarsa game da al’adu da kuma rawar da ya taka wajen yaɗa karatun littafi da kuma “Jihadin Bayyanawa.” ▶️ Ruwaya ce ta shekarun da aka shafe ana tare da wani kwararre a bangaren al’adu da tunani, da kuma abin da aka gani kai tsaye daga gare shi.#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
🔰 Sallama a gare shi, wanda sunansa ya ketare dukkan iyakoki✍️ Wata mata ‘yar ƙasar Iraqi ta rubuta wa shahidin jagora da harshen Farisanci ✒️ Ya Sayyid Ali! Za ka kasance a cikin zukatanmu har abada.🔸 Dangantakar al’ummar Iran da Iraqi ta wuce dangantaka ta yau da kullum. 🇮🇷🤝🇮🇶📍 Baje kolin Littattafai na Ƙasa da Ƙasa na Bagadaza#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
🎙 A lokacin da yake ziyartar rumfar Ofishin Adanawa da Yaɗa Ayyukan Shahidin Jagora (Allah Ya tsarkake ruhinsa) a Baje Kolin, Hujjatul-Islam Muhammad Jawad Muhammadi Golpayegani ya ce: "Duk da yawan ayyuka da nauyin da ke kan Shahidin Jagora, babu wata rana da ta wuce a cikin rayuwarsa mai daraja ba tare da ya karanta littafi ba.”Ya ƙara da cewa: “Babban mai goyon bayan yunƙurin raya al’adu a ƙasar nan shi ne Shahidin Jagoran juyin juya halin Musulunci da ya yi shahada.”#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
📸 An gudanar da taron “Jagora da Littafi” a Baje Kolin Littatafai na Ƙasa da Ƙasa a Bagadaza, tare da jawabin surukin Shahidin Jagora📚 An gudanar da taron “Jagora da Littafi” tare da halartar da kuma gabatar da jawabi daga Hujjatul-Islam wal-Muslimin Muhammad Jawad Muhammadi Golpayegani, surukin Shahidin Jagoran juyin juya halin Musulunci, a Baje Kolin Littattafa na Ƙasa da Ƙasa a Bagadaza.📕 Haka kuma, Muhammad Mahdi Shari‘atmadar, mai bincike kan fikiran Shahidin Jagoran, da kuma Abdulwahab Razi, darektan Baje Kolin Littatafai na Ƙasa da Ƙasa, su ne sauran masu gabatar da jawabai a wannan taro.📘 A yayin wannan biki, za a gabatar da littattafai guda uku, wato “Tarbiya da Kula da Yaro”, “Labarin Sayyid”, da “Gwarzon Hazakar Ƙarni”.#Iran #Khamenei📲 @KhameneiNewsH
Telegram Channel Link information
Category Adult & 18+
Country 🇳🇬 Nigeria
Language English
Type Telegram Channel Link
Subscribers 303
Rate this group

How would you rate this community?

0.0 ★ Join Group →